Tuesday, July 21, 2015
Sirrin miji
SIRRIN MIJINKI A TAFIN HANNUNKI
Sirrin mallakar miji
Kin san hanyar da zakibi ki mallake mijinki ba
boka ba malam?
kin san hanyar da zaki kama mijinki a hannu ba
ruwanki da kishiya?
tabbas zaizamo miki kamar rakumi da akala sai
yarda kikayi dashi.
ku biyon a hankali na warware muku komai adsense 2 here
Burodin ayaba
Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.
Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.
MAJNOON hausa love novels
Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more
Ina son littafin sirrin mijinki a tafin hannunki
ReplyDelete2007
ReplyDeleteMlm mu je zuwa
ReplyDeletemungode
ReplyDeleteAllah yabiyya
ReplyDeleteAllah yabiya
ReplyDeleteAllah ya biyaka
ReplyDeleteINA SON LITTAFIN SIRRIN MIJINKI
ReplyDeletemungode
ReplyDeleteNi mainaso
ReplyDeletemungode sosai
ReplyDeleteAllah ya saka da alkairi
ReplyDeleteMun Gode Allah Y Saka
ReplyDelete