Shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wato Hausa Novels Blog a kyauta wanda muke kawo muku littatafai daga marubuta daban daban. dandalin hausa novels | dandalin hausa novels| hausa novels facebook | completed hausa novels on wattpad| hausa novels wattpad | hausa novels pdf | hausa novels world | hausa novels documents | dandalin littafin hausa | duniyar hausa novels | dandalin littafan hausa | home of hausa novels facebook | hausa novels world | littafin hausa zalla

Saturday, July 18, 2015

WACE CE ITA? 27

adsense here WACE CE ITA..?? 27



by
Abba-Gana

{sharifin~zamani}

Wallahi na gaya miki WACE CE ITA, ba kowa
bace illa house girl dina, house girl take saka
English Wear?? house girl kake rungumewa kana
photo da ita?? Haba farhaaah kada ka mayar
dani qaramar yarinya mana! no hafsa wallahi ba
haka bane kin gane yarinyar batada wayo ko
kadan kuma zata tafi gauyensune da umma ta
dawo shine na siyo mata tufafi, kuma wallahi
kinji na rantse umma tace in siya mata duk
abinda take so, tunda ta kusa tafiya, kiyi haquri
wallahi ba komai tsakanina da ita, mi zanyi da
mai aikina, haba aiba class dina bane, yarinyace
fa qarama ya kanne mata ido, ai dama ka gware
a sweet mouth, yayi kissing din gefen fuskarta,
muje daga ciki tana jikinsa har suka shigo,
dakinsa suka wuce nan dai yachi gaba da
rarrashi har mai afkuwa ta afku, nidai abba idan
zasuyi labewa nake sai sun kammala inshigo
ciki, Allah ya shirya mana zuri'a kwanan hafsa
biyu a gidan amma farhaan bai bari sun hadu da
iffaat ba Dan a labarin data bashi ya gane ba
qaramar yar ta'adda bace kuma bata mantuwa
bare yafiya, daukar fansa gunta wajibine..
********
Ayau ne su umma zasu dawo farhaaah Dan dole
ya karbo mata tufafin da ya dinka mata atamfa
biyu les uku, yace ta saka idan su umma sunzo
ya bata turaruka da sure duk ta riqa sakawa, da
yamma su umma da abbansu da farahnax suka
iso farhaan ya rungume farahnax suna tafe suna
tadi, da guduna naje gunta ina hajiya sannu da
zuwa ta kalleni, iye yarinyar hajiya an girma an
qara kyau haskene kawai bakiyiba har yanzu,
ina zatayi haske tunda bata wanka, ta gaida
Alhajin nasu ta gaida farahnax kaman batajiba ta
qara gaisheta, da dalla mata harara, kin ishi
mutane, haba naji mana, farhan ya kwashe da
dariya, yace sister ba sauqi ai iffaat akwai naci
tun xuwan iffat jininsu bai hadu dana farahnax
ba, ta tabe baki, tajoyo gun hajiya tafara surutu
batama bari su hutaba saida farahnax ta daka
mata tsawa sannan ta natsu,
Sumi sumi ta wuce dakinta bata qara fitowaba
sai gobe da safe shima hajiya ta kirata tazo aci
abinci, farahnax tana bacci lokacin da sai taga
tsiya,
***
Bayan kwana hudu da dawowarsu, suna zaune
hajiya da Alhaji suna kallo, saiga daya daga cikin
yan matan farhaan tazo, tana zuwa taga
iyayensa saita wayance tace kuskuren gida tayi,
tana fita iffaat tacema hajiya wallahi qarya
takeyifa hajiya qawar farhaan ce nan ma take
kwana har dukana ta tabayi
TOFA ZATA TONA ASIRIN FARHAAN MUJE ZUWA







by
Abba_Gana


{sharifin~zamani} adsense 2 here
Share:

Burodin ayaba

Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.

Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.


MAJNOON hausa love novels


Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more

Mutane uku ne a duniya

1. Wasu kamar guba ne gudunsu akeyi. 2. Wasu kamar magani suke, ba a nemansu sai ta baci. 3. Wasu kuma kamar abinci suke, akullum dole a nemesu. Ya kai dan uwa mai daraja, kayi kokari ka zama cikin wadanda akullum ake nemansu saboda amfaninsu. Allah yasa muna cikin wadanda ake nema akoda yaushe, Albarkar Annabi {S.A.W}

Talla a Gidan novels


Litattafan da Muka Kawo Muku

Tunatarwa

ANNABI (SAW) yana cewa:

Idan lokacin (Kiyaamah) yakusa, ayyukan (Alkhairi) zasuyi karanci, ROWA zata YAWAITA, FITINTINU zasu YAWAITA, haka kuma Alharju zai YAWAITA. Sai sahabbai (RA) sukace Menene Alharju? Sai Annabi (SAW) yace: Kashe-kashe. (Bukhari ya ruwaito a 6552). Ya Allah ka Kare mana IMANINMU, ka kubutar damu daga fitintinun zamani.
Kasa mucika da imani.

Kada ka rama cuta ga wanda ya cuceka!

kar kayi wani abu mummuna don ka cutama wani, amma idan wani ya munana maka kai kayi hakuri zaka samu abu biyu sakamakon hakan *na farko zaka samu ladan hakuri a wurin Allah. *Sannan zaka samu kwarjini a wurin wanda ya cuta ta maka.

Visitors

Translate

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Contact Form

Name

Email *

Message *