Saturday, December 5, 2015
KAUNA CE SILA***59 & 60 {karshe}
KAUNA CE SILA 59&60
MUHD-ABBA~GANA
KAWAI sai na fara yi masa tambayoyi kafin ya bani amsa sai naji alamun an karo sautin radio bana jin shi naji dai yana cewa haba Ahmad bari mana da dai naga bana ji kawai sai na kashe wayar wani hawaye na ji yq zubo min kenan baya son ma nayi magana da marwan to ina ruwanshi tunda shi ba magana zamu yi ba wannan ai wulakancine kawai dan yaga na damu dashi kawai sai wata zuciyar tace nayi masa text kawai kuwa na bi ummurnin zuciyata na rubuta masa I HATE MY HEAR BECAUSE IS HEARTLESS.
ALHAMDULLILAHI MU HADU A KASHI NA BIYU
sadaukarwa: HAFSAT BALARABE
GODIYA:godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki da ya bani damar rubuta wannan littafi mai suna KAUNA CE SILA tsira da aminci su tabbata ga shugaban mu annabi muhammadu (SAW) da wa'ayanda suka bashi gaskiyar har izuwa ranar alkiyama
GAISUWA GA dukkan yan uwa musulmai maza da mata Allah ya hadu a aljanna LOVE YOU ALL
hakkkin mallaja muhammad abba gana (MAG)
copyright (c) muhammad abba gana {sharifin~zamani}
09039016969 for correction and advise!! adsense 2 here
Burodin ayaba
Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin burodin ayaba. Za a iya gwada wa a lokacin yin buda baki ko kuma don yi wa bakin da aka gayyato shan ruwa. Kamar yadda muka yi muku alkawari , za mu cigaba da kawo muku nau’ukan girke-girke daban-daban.
Abubuwan da za a bukata:
•Fulawa
• kwai
• Suga
•‘Baking powder’
•Ayaba
•Madara
•Bata
Hadi:
A samu ayaba biyu a kwabasu da cokali mai yatsu, sannan a zuba fulawa a kwano sannan a zuba ‘baking powder’ da suga da madara sannan a kwaba. Bayan haka, a zuba bata kamar cokali biyu sannan a kwaba sosai. Sannan a fasa kwai biyu da wannan kwababben ayabar a cikin fulawar da aka yi masa hadin suga da sauransu. Sai a gauraya don su kwabu. Sannan sai a dauko na’urar gasa burodi a zuba sannan a saka a gidan gasa burodi. Bayan mintuna arba’in da biyar, sai a cire.
Za’a iya cin wannan hadin burodin da shayi bayan an sha ruwa. Kuma za a iya aika wa makwabta domin su dandana sabon salon burodi. A sha ruwa lafiya.
MAJNOON hausa love novels
Matashin saurayine mai kimanin shekaru 30, gashin kansa duk ya kudun dune, Launin fatarsa ya chanza saboda dattin dake jikinsa rigarsa duk ta yage, Farine amma saboda tsabar datti har farin yafara dishewa, fatar jikinsa dukta jeme saboda zafin rana hakama tufafin dake jikinsa, amma hakan bai hana kyan fuskarsa fita ba, kyankywane duk da cikin sigar hauka yake...... Read more