*Na Fertymerh xarah*💞
*1 to 5*
Sauri sauri, gudu gudu haka take hada tafiyar tata cike da farinciki, kanta dauke da qaton faranta na shinkafar datake saidawa, burinta ta isa gida tagayawa inna wannan albishir din ta saida duka abincin yau ba duka,fada da hantara
gab da zata sha kwanan gidansu sukayi karo da wani makwabcinsu bala,kayan dake kanta duk suka fadi suka xube qasa..
lokaci daya suka durqusa ita da bala yana fadin
kiyi haquri nainah..bansan da xuwanki bane
tace ba komai bala nayi arxiki na siyarda komai da kajamin duka a gurin inna yau...
yace nasani nainah shiyasa nake baki haquri, tayi shiru bata qara tankawaba cos surutu is out of her hobbies, hrsuka gama harhada plates din akan faranti ya kama mata ta dora akanta ta fice da sauri
tun a zaure take kwalawa inna kira..inna! inna!!!
inna na xaune a tsakar gidan tana jinta amma bata amsaba hr lokacin da tashigo ta ajiye farantin qasa taxo ta durqusa gabanta fuskarta da murmushi jikinta hr rawa yake ta ciro kudin ta miqa mata
inna gashi ki duba duka na siyar kuma ko naira bata fadi ba...tayi shiru sakamakon wani kallon da inna kebinta dashi..
tace nainah meyasami wancan kaya nagansu da qasa... NAINA COMPLETE